iqna

IQNA

birnin beirut
Sayyid Nasrullah:
Beirut (IQNA) A jawabin da ya gabatar a taron Ashura a birnin Beirut a safiyar jiya, babban sakataren kungiyar Hizbullah a jawabin , ya gayyaci matasan musulmi da su dauki matakin hukunta duk wanda ya sabawa kur’ani mai tsarki, ba tare da jiran wanda zai kare addininsu ba.
Lambar Labari: 3489555    Ranar Watsawa : 2023/07/29

Wasu daga cikin mayakan gwagwarmaya a birnin Beirut sun halarci wani taro da aka gudanar a yankunan kudancin birnin Beirut domin nuna alhinin shahadar jagoran shahidan Aba Abdullah Hussein (AS).
Lambar Labari: 3487647    Ranar Watsawa : 2022/08/06

Tehran (IQNA) An saka wani babban allo da ke dauke da zanen Qasem Sulaimani da Abu mahdi Muhandis a filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Beiruta Lebanon.
Lambar Labari: 3486734    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gabatar da jawabi a babban taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486464    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana damuwa kan matsalolin da ake kokarin haifar wa kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486428    Ranar Watsawa : 2021/10/15

TehrN (iqna) Wasu masu dauke da makamai sun kai hari kan jerin gwano na lumana a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486425    Ranar Watsawa : 2021/10/14

Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Tehran (IQNA) an kafa wani Mutum-Mutumin Qassem Sulaimani a cikin birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3485530    Ranar Watsawa : 2021/01/06

Tehran (IQNA) hukumar kula da Falastinawa ta majalisar dinkin duniya ta UNRWA ta nuna damuwa kan halin da Falastinawa ‘yan gudun hijira za su iya shiga a Lebanon.
Lambar Labari: 3485068    Ranar Watsawa : 2020/08/09

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063    Ranar Watsawa : 2020/08/07

Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon, biyo bayan mummunan hatsarin da ya faru a birnin Beirut .
Lambar Labari: 3485061    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya hali na kasar Iran ya aike da sakon taya alhini ga al’ummar kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3485060    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Tehran (IQNA) sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfi a birnin Beirut na kasar Lebanon mutane fiye da 200 sun rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3485059    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta fitar da bayani kan hatsarin da ya auku a birnin Beirut wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama.
Lambar Labari: 3485057    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki a wani baje koli a birnin Beirut inda aka nuna wani kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga shekarar 1740.
Lambar Labari: 3481705    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah, ya bayyana cewa kiran kungiyoyin 'yan ta'adda da sunaye masu kama da muslunci irin su daular muslunci ko ta'addancin mulsunci da kalmamomi masu kama da haka, duk yunkuri ne na yakar muslunci da rusa shi a fakaice.
Lambar Labari: 3481061    Ranar Watsawa : 2016/12/23